Wainar Shinkafa: Yadda ake hada Wainar Shinkafa
Wainar Shinkafa ko masar shinkafa Abinci CE mai amfani da kuma dadi kuma yana kyau ace kin iyata saboda yawancin maza suna son uwar gida namasu waina in sun bukaci…
Wainar Shinkafa ko masar shinkafa Abinci CE mai amfani da kuma dadi kuma yana kyau ace kin iyata saboda yawancin maza suna son uwar gida namasu waina in sun bukaci…
To dafarkode ana bukatar kitanadi Kayan hadi kamar haka
Zaki fara wanke Kayan cikinki wato (offals) da ruwan zafi sufita sosai.
Sai ki zuba Kayan kamshi tareda albasa wato thyme, curry, black pepper, white pepper, gishiri, citta, tafarnuwa sai ruwa dai-dai gwargwado kimotsa

Sai kikulleshi yadan sulala.
To yanzu kuma saiki fera doyarki ki daddatsata kanana kiwanketa.
Sai kizubata atukunya kisa ruwa da gishiri tadahu.
Bayan doyarki tadahu, sai ki zuba mai acikin kasko ko tukunya tare da albasa yasoyu.
Saiki zuba wannan doyar dakika sulaka aciki tasoyu sannan kitsameta.
To bayan nan kuma sai ki dauko offals dinki dakika tanana (yanciki) suma kisoyasu acikin man.
Bayan kinsoyasu duka sai ki rage Manda kikayi amfani dashi kibar dede Wanda ze isheki sanwa.
Sannan ki zuba albasa, tarugu, citta/tafarnuwa, thyme, curry, cumin, bay leaf da pepper mix.
Kisoyasu natsawon minti biyar amma kada kisa wuta dayawa.
Bayan yasoyu sai ki zuba soyayyun offals dinki da doya sai koren tattasai ki motsa kamar tsawon minti biyu kingama.
(more…)To shide kifi wani dabba ne Wanda ake samunshi cikin ruwa Wanda yakasance kala daban- daban a duniya misali: cat fish (kifin Hausa), Titus da sauransu. To ayau zamu koya…
A yau zamu yi magana Akan nau’ikan abincin Hausawa na gargajiya wanda tun da dadewa ana cinsu a kasar hausa wanda wasu daga cikin abincin gargajiya na hausawa har yanzu…
Mace dole saida girki, kuma shi kansa iyawa ne, shin kina sa kayan kamshi na girki wanda zasu kara dandanon girki da kuma gyara launinsa, idan ba haka ba to…
Yadda ake Farsfesun Nama Assalamu Alaikum barka da ziyarto wannan shafi maialbarka, kamar yadda aka saba har kullun yau post din namu munzo ne akan yadda ake farfesu na nama wato…