Yadda ake soya Fara
Soya fara nada saukin yi, a cikin wannan post din inshallahu zamuyi magana akan yadda ake soyawa tare da bayanan matakan kamar yadda muka saba yi ga kowane nau'in abinci.…
Soya fara nada saukin yi, a cikin wannan post din inshallahu zamuyi magana akan yadda ake soyawa tare da bayanan matakan kamar yadda muka saba yi ga kowane nau'in abinci.…
Kayan Hadi IrishKwaiAlbasaTaruguTattatasai ja da KoreKoren wakeSweet cornKarasMaggi da sauran Spices Yadda ake hadawa Dafarki dai ki kiasamu irish kji fere shi ki yanka shi kamar cubes hakab sa kuma bayan kin fere shi k,I soya shi sama sama da dan gishiri kadan ki ajiye shi a gefe. Daga nan kuma ki dauko kayan miyar ki kamar yadda aka lissafa a sama ki wanke su sasai ki kuma sa masu mai ba da yawa ba ki soya su kadan sai ki dauko spicess ki sa kadan a ciki tare da maggi.yadda kike son dandanon ya kasance. Bayan kin yi haka kuma sai ki dauko irish din ki wanda kika soya ,ki hadasu duka ki wuri daya ki sannan ki gauraye su duka, sannan sai ki fasa kwai ki sa shi shima akai. Daga nan sai ki dauko tray ki ki zuba su a ciki sannan ki sa a oven amma fa kada wuta tai yawa madaidaiciya ake so, da ya fara kamshi sai ki sa7uke ki yanka kamar yadda ake yankan pizza.
Girki ko shakka babu shine adon mace musamman ma a gidanta wadda ta yi aure tana da miji, saboda yana daya daga cikin abubuwan da ke sa a samu kwanciyar…
Yadda ake spring rolls nada sauki wanda kamar yadda kika sani yana daya daga cikin na;ikan abincin snacks, wanda yawanci indan mutum yana son ya hada wani abu wanda ya…
Dubulan de na daya daga cikin abincin da mutane ke ci wanda yake fannin snacks kamar cincin da alkaki an cinsu ne wani lokacin domin marmari ba don yunwa ba…
Wainar Shinkafa ko masar shinkafa Abinci CE mai amfani da kuma dadi kuma yana kyau ace kin iyata saboda yawancin maza suna son uwar gida namasu waina in sun bukaci…