Amfanin Citta (Ginger): Magunguna da Amfanin ta ga Lafiya
Citta, wanda ake kira Ginger a Turance, na daga cikin tsire-tsire mafi shahara a duniya da ake amfani da su wajen girke-girke da kuma magani. An san citta tun zamanin…
Citta, wanda ake kira Ginger a Turance, na daga cikin tsire-tsire mafi shahara a duniya da ake amfani da su wajen girke-girke da kuma magani. An san citta tun zamanin…
Cutar ulcer wata irin matsalar lafiya ce da ke shafar hanji ko ciki, inda ruwan acid na ciki ke cizawa ko cinye bangon ciki har sai ya haifar da raunuka.…
Tari da mura na daga cikin cututtukan da suka fi yawaita a cikin al’umma, musamman a lokutan damina ko lokacin sanyi. Mutane da dama suna fama da waɗannan matsaloli, kuma…
Dandruff na daya daga cikin matsalolin da mutane da dama ke fama da su, musamman a lokacin sanyi ko lokacin da fatar kai ta ke bushewa. Yawancin mutane suna amfani…
Gashi wani sashi ne mai muhimmanci na ƙyan gani da kamanni. Ko yana da tsawo ko gajere, madaidaici ko mai lanƙwasa, gashi mai lafiya na ƙara kyan mutum da kwarin…