Skip to content
Home ┬╗ Yadda Ake yin subscribe din Airtel 1Gb na N500 da na 500Mb a N25

Yadda Ake yin subscribe din Airtel 1Gb na N500 da na 500Mb a N25


     Assalamu alaikum jama’a kamar yadda aka saba a wannan website mai albarka Muna kawo maku abuuwan daban daban masu amfani to a yau ma inshallah zamu yi maganar yadda zaka yi subscribe na Layin Airtel dinka da N25 a baka 500Mb daga karfe 12 na dare zuwa 5 na safe da kuma plan din da zaka sai data da naira N500 abaka 1Gb.

      To da farko dai kafin ka shiga a cikin wannan Sai ka fara bin steps kamar haka  bari mu fara dana N25 abada 500Mb.
1. Dafarko dai zaka danna *312# ka Kira sai ka danna na 1 wanda ake sa migrate don ka shiga tsarin.

2. Daga nan bayan ka yi wanan step din na sama Sai ka kara Kiran *312# sai ka danna na ukku 3 wanda aka sa Night browsing N25 for 500Mb shikenan bayan kayi send Zay yi inshallah.

To bari muje ga na biyun wanda na naira N500  inda ake bada 1Gb.

1.Dafarko kira *312#  Sai ka danna 1 kai migrate

2. Bayan kayi migrate sai ka sake kiran *312# sai ka danna 2 wanda aka rubutun N500 for 1Gb.

    Daka sa indai yayi xaka ga message cewar yayi lafiya Lau.