Table of Contents
Yadda are samun Data na Airtel 1GB a N200 a duk sati
Data Mai sauki a wannan lokacin ta Dan Yi sauki ba kamar da ba don a yanzu kusan da MTN da Aitel da Glo da Etisalat duk kusan sun Yi sauki Kuma kowa Yana da kalar promo da yake badawa a baya mun Yi magana akan
yadda ake Sayen Android abubuwan da zaka gani ka saye ta
zamu Yi magana akan yadda zaka samu data ta layin ka na Airtel a cikin hanya Mai sauki.
Ita dai wannan data ba Wai kowa need ake ba ita ba Mai layin Airtel a’a ya danganta Kuma zamu duba muga suwa Nene Airtel ke ba wannan datawato ta N200 a 1Gb a duk sati .
Kafin Ka sa Kati ka nemi wannan datar Yana da kyau a karon farko ka fara dubawa in ka can canta.
Yadda zaka Duba in Ka cancanta a baka data.
Da farko dai ka. Da *141*241# sai ka Danna Kira zakaga ya bude ma wajen da zakaga jerin farashin data.
Daga nan Kuma sai ka zabi 2. Sai ka zabi 2 Kuma in baka so su ringa dibar kudin ka in ta kare.
To in ma kanada N200 a cikin layin zakaga yayi.
Sai ka cigaba da amfani da data dinka wajen browsing da Kuma chatting da ma komai a internet.
A karshe game da Data
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin