Hadaka a Kasuwanci: Yadda Ake Lissafin Rabon Riba da Asara a Huldar Hadaka a Kasuwanci
Huldar kasuwanci, wato Partnership a Turance, wata hanya ce ta gudanar da harkokin kasuwanci wadda mutane biyu ko fiye suke haɗa jari, ƙwarewa, lokaci, da tunani domin gudanar da kasuwanci…