YADDA AKE HADA LIQUID SOAP – DA FARA KASUWANCIN SA
Liquid soap kalma ce ta Turanci da ake nufin sabulu mai ruwa. Wannan sabulu ne wanda ba a daskarar da shi kamar sabulu mai tauri (bar soap) ba, ana sarrafa…
Liquid soap kalma ce ta Turanci da ake nufin sabulu mai ruwa. Wannan sabulu ne wanda ba a daskarar da shi kamar sabulu mai tauri (bar soap) ba, ana sarrafa…
Air FReshner Abu ce mai kamshin gaske wadda ake amfani da ita a cikin dakuna , masallatai, ko office da ma duk sauran wuraren da ake so a kawar da…
A Najeriya, bikin aure da angwanci su na cikin manyan al’amura na al’ada — kuma katin gayyata mai kyau yana zama farkon alamar girman taron. Ko biki ne na gargajiya…
A yau, duniya tana canzawa cikin sauri, musamman a fannin kasuwanci. Yara matasa — musamman a Najeriya — suna fuskantar kalubale da dama: rashin aikin yi, karancin jari, da kuma…
A duniyar yau da ke ta sauyawa cikin sauri, sana’o’in hannu suna taka muhimmiyar rawa wajen ƙarfafa tattalin arzikin matasa da mata a ƙasarmu. Daya daga cikin sana’o'in da ke…
A halin yanzu da tattalin arziki ke fama da matsaloli, yawancin matasa da mata sun fara karkata zuwa sana'o'in hannu domin dogaro da kai da kuma rage zaman kashe wando.…