Rubuta Post tabbas na daya daga cikin abubuwa masu amfani sosai a blog idan ba’a manta ba a baya mun Yi magana akan yadda ake bude blog wato yadda zaka bude karamar website ta blogger, tunda mun fahimci yadda ake sai muje ga yadda zaka rubuta Post a blogger din ka Amma in baka iya bude blog ba karanta yadda ake bude blog da farko.
Idan kana so ka rubuta Post din ka a cikin blogger akwai steps ko Kuma matakai Wanda ya kamata ka sani ko Kuma ka bisu kafin Ka rubuta Kuma inshallah zamu yi bayanin su dala dalla domin a fahimta..
Table of Contents
Taswirar Post a Blogger
Kuma kana iya sa hoto ko video, idan baka karanta yadda ake sa hoto a blogger post ba to ka karanta shi.
Karanta Y adda zaka bude website
Yadda ake sa hoto a post na Blogger
Matakan da zaka bi don ka fara rubura post a cikin. Blogger.
To da farko dai zaka Fara shiga ko Kuma ince kayi logging a cikin blogger din ka.
Bayan kayi zakaga ya bude maka shafi da abubuwa da yawa ko Kuma kayan aiki da yawa.
Wadanda da turanci Ana ce masu dashboard. Sai ka duba inda aka rubuta Post ka Danna ka shiga.
Kamar yadda photon ya nuna na sama to a gefen ka na hannun have zakaga inda akasa new post said ka Danna shi
A karshe
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin