Yadda zaka bude website ko blog tabbas wani abu ne wanda mutane suke son su ji musamman a wannan zamani na cigaban kimiyya da fasaha wanda muke a ciki wanda hakan ne ya sa na hada wannan post din wanda yake magana kai tsaye akan yadda zaka hada website din ka wadda zata taimaka maka a kasuwa domin habbaka kasuwancin ka a yanar gizo ko internet.
kamar yadda mai karatu ya sani dai ita website ko kuma blog wani abu ce wadda za’ a iya ganinka a fadin duniya indai an tafa adress ko in ce an rubuta adress din ta zaa iya ganin abunda kake rubutawa ko kuma kake saidawa.
A yau inshallahu shiyasa na zabo wannan topic din don amfanar alumma musamman hausawa wanda bayanan da zanyi kan yadda zaka hada ita website din ta kyauta hada ma tsokaci akan yadda zaka hada ta biyan kudi inda zata taimaka maka domin bunkasa kasuwancin ka.
Author Profile
Latest entries
- UncategorizedAugust 16, 2024YADDA AKE HADA WEBSITE A KYAUTA DON BUNKASA KASUWANCI
- KasuwanciAugust 16, 2024Kasuwancin Saida Gidaje da yadda ake Samun Kudi da shi
- KasuwanciAugust 16, 2024kamfanin Biredi da yadda ake kasuwancinsa
- KasuwanciAugust 16, 2024Bayani akan Bude Kamfani domin dogaro da kai