You are currently viewing Web Developer: Yadda zaka zama Web Developer

Web Developer: Yadda zaka zama Web Developer

Web Developer aiki ne mai zaman kanshi wanda yake da matukar mahimmanci kuma ake samun kudi sosai da shi albashinsa a shekara kana haurama ma $23,000 wanda idan a Naira gida Nigeria kusan fiye da Million ukku a duk shekara, sana;ar hannu ce mai matukar amfani shiyasa muka zabe ta domin yin bayani akanta.

Wanene Web Developer?

Web Devekoper wani mutum ne wanda yake kirkira shafukan internet ta hanyar amfani da programming languages wato yaren computer, aiki ne mai matukar mahimmanci wanda wanda suka iya shi suna iya gina shafukan internet tare da tsara yanayin kamanninsu da yadda zasu yi aiki cikin hanya mai sauki.

Saidai kamar yadda wani lokacin ake raba yanayin yyukan abubuwa to shima a fanninnin web development an raba developers daidai kwalgwadon iliminsu da kuma kwarewarsu.

Rabuwar Web Developer

Wannan aiki na web developer wanda ya rabu ne zuwa manyan gidaje ukku wanda gasu kamara haka:

  • Front End Development
  • Back End Development
  • Fullstack Web Development

Aikin Web Developer

yadda zaka Fara Tafiyar Taka

Kayan Aikin da Ake Bukata

Muhimman Abubuwan da Zaka Sani

Yadda Zaka Samu Ayyuka

Author Profile

Ibrahim Buhari
Ibrahim Buhari