Shin Ka san cewa Yanzu WPS Office ana iya amfani da ita a web ko kuma a cikin waya wanda duk suna da app na android kuma a gefe suna da software mai zaman kanta wanda ana iya installing din ta a cikin wannan post zamuyi bayanin yadda zakayi amfani da wps app kayi rubutu wanda kana iya badawa a fidda ma a kafe.
Yadda zaka yi amfani da Manhajar WPS office
WPS office manhaja ce ko kuma softaware a turance wadda ake amfani da ita a wajajjen harkokin rubuce- rubuce ko lissafin kasuwanci wadda kyauta ce ba tada bukatar ka bude mata lasisi kamr irinsu microsoft office wadanda su na kudi ne.
Ga masu Android akwai app dinsu kayi download a wannan link din kamara haka:https://play.google.com/store/apps/details?id=cn.wps.moffice_eng&pcampaignid=web_share
Idan kuma kanada computer ga Link sima kayiu download na software su:https://www.wps.com/
Bayan nan Tunda zamuyi magana akan masu amfani da appa ga yadda zakayi rubutu a cikinta da features dinta kamar haka
Author Profile

Latest entries
KasuwanciJanuary 14, 2025Noman Lambu: Bayani Akan Noman Lambu da Yadda Ake Yinsa
KasuwanciJanuary 14, 2025Solar da Yadda take aiki Gami da Yadda ake Hadawa
KasuwanciJanuary 14, 2025Yadda zaka yi amfani da Manhajar WPS office kyauta
Sana'o'iJanuary 6, 2025Koyon Sana’a: Muhimman Abubuwan Dubawa kafin koyon sana’a