Tabbas sanin ilimin kananun halittu Nada matukar anfani sosai ga yan adam musanman idan muka duba yadda mutanen da sukasha wahala kafin su gano su. To ayanzu kuma zamushiga acikin ilimin domin sanin suminene wadannan kananun halittu kuma minene anfanin karantar iliminsu dama duk abunda ya kunshi rayuwarsu gaba daya.
Author Profile
Latest entries
- Sana'o'iJanuary 6, 2025Koyon Sana’a: Muhimman Abubuwan Dubawa kafin koyon sana’a
- Kiwon LafiyaJanuary 3, 2025Maganin da Ganyen Parsely yake da suka hada da sanayi, cancer da sauransu
- KasuwanciJanuary 1, 2025Hanyoyi 5 na Juya Kudi da Suke da Riba mai Yawa
- Sana'o'iJanuary 1, 2025Gyaran Waaya: Yadda ake Fara Sana’ar Gyaran Waya