Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
samun kudi online babau wanda zai ce baya son shi amma ga wasu daga cikin tatattun hanyoyin da muka zo muku da su a yau… Read More »Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
samun kudi online babau wanda zai ce baya son shi amma ga wasu daga cikin tatattun hanyoyin da muka zo muku da su a yau… Read More »Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
Kamar yadda yawancin yan Nigeria suka sani shugaba Muhammadu Buhari ya nemi takarar mulkin Nigeria abaya wanda za’a ce kusan ba… Read More »Abunda mutanen yanzu basu sani ba game da Buhari
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu to jama’a kamar yadda aka saba a wannan website ta Hausawa Site muna yin post ne wanda… Read More »Yadda ake maida page din website ya zama pdf a computer ko a waya.
Shin ko uwar gida tasan yadda akeyin tuwo guda ukku Manar tuwo ukku anan shine * Tuwon masara * Tuwon ruwa * Tuwon shinkafa Jama’a kamar yadda kuka saba ganin shirye shiryemmu akan kari to yama Allah ya dawo dani kamar kullun ku bi yoni domin jin yadda tuwo ukku zai kasana ce a gidanki Tuwon masara Abinda ake bukata:- * garin masara * Ruwa Yadda akeyi Idan ruwanki na bisa tukunya ya tafasda, daman ki tankada garinki saiki zuba tsaki daga nan saiki sa garinki ki talga shi har yayi kauri saiki jika kanwarki ki dan zuba kadan saiki rufe, idan yayi zaki kwashe abinki a leda ko a flate. Ki sami danyar kubewarki ki ga mai gidanki ya kwashi dadinsa. Tuwon ruwa Abinda ake bukata:- * Gero * Ruwa Yadda ake sarrafasu Idan kika samu geronki saiki jika shi kwana biyu ko ukku, amman zaki dunga canza ruwan. Idan kin jika kamr yau da daddare, jibi sai kiyi abinki. Saiki markado abinki ki tace ki dora ruwanki bisa wuta. Idan ruwanki ya tafasa, sai ki dama ki zuba ruwan zafin ki yi ta tukawa har kahwar tayi kauri sai kiyi ta lulayawa kina mai dawa cikin ruwan.… Read More »Yadda ake tuwo ukku masu dadi
Hausawa Site ta yi post din nan na yadda ake installing din android apps a computer Yadda ake installing din application na android a computer… Read More »Yadda ake installing din application na android a computer yayi lafiya lau
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarakatuhu muna maku barka da zuwa wannan site mai albarka mai suna Hausawa Site, kamar yadda aka saba kamar kullun muna… Read More »Yadda ake hada ingantaccen sabilin ruwa