Tsarin MTN na N200 a 1GB zamu yi magana a wannan post din, A Yanzu Zaka iya yin
Subscription MTN 1GB a Naira N200 a tsarin da MTN ta bullo da shi.
A baya mun yi magana akan
yadda ake transfer na MTN kana it’s duba shiK Kakaranta shima
Amma Yana da kyau ka sani wannan data din fa ba kowa bane yake da dama ko Kuma MTN Suka ba dama ya shiga tsarin sai Wanda Suka zaba kanan.
Karanta Tsarin Airtel Mai sauki
kar a manta ana tare da website din Hausawasite.com.ng ne wanda ta Al’ummar Hausa ce inda ake koyon abubuwa daban daban daga masana da dama a cikin harshen hausa musamman sana’oi don dogaro da kai Domin kasancewa damu kana iya Rubuta Hausawa SIte a Google don samun sabbin rubuce – rubucenmu
Table of Contents
Yadda zaka shiga Tsarin
Da daifarko dai ka bude wayar Android dinka sai ka shiga wajen rubuta lambobi ka Kira *131*65#
Bayan ka Kira lambobin da muka ambata a sama zakaga an bude ma plans sai ka zabi na 2 ta hanyar Danna 2 kayi send.
To bayani ka turn wato ka Danna send zasu cema kana so ayi ma auto renew in baka so sai ka zabi 2 shikenan idan yayi zakaga sun turo ma message yayi
Wani Sirri game da samun 1GB krauta
Mai karatu akwai ma abunda ya kamata ka sani game da samun 1GB kyauta a layin MTN.
Idan kana da layin MTN fiye da daya misali biyu ko ukku to akwai yadda ake su rika baka 1GB kyauta amma sharadin sai ka aje layin yai wata a kasa.
Sai ka sa shi to inshallahu indai suna ji dakai zasu baka 1gb na sati kaga in ka cinyeshi misali kana kila shima dayan ya isa sai kasa amma ga masu managin kudin data wannan surrin yake amfani
A karshe
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin