Yadda ake bude facebook fage na kasuwanci

Yadda ake bude facebook page na kasuwanci

 Facebook dai kamar yadda kowa ya kafar sada Zumunta ce wadda mutane da yawwa a fadin duniya suna amfani da shi wajen karfafa kasuwancin su, to amma mai karatu zai bukaci ya san ya ake amfani da shi wajen habbaka kasuwan kuma ma ya ake bude shi.

Duka wadannan abubuwan inshallahu zamu yi dubi a kansu tare da bayani yadda zaka/ki gane.

Amma bari mu fara da yadda ake bude facebook page da farko 

Yadda ake Bude Facebook page

1. Da farko dai zaka/ki yi bude account na facebook idan bakada da shi
2. Na biyu Kuma sai kayi login din account dinka

Author Profile

Ibrahim Buhari
Ibrahim Buhari

Leave a Reply