Table of Contents
Yadda ake bude facebook page na kasuwanci
Facebook dai kamar yadda kowa ya kafar sada Zumunta ce wadda mutane da yawwa a fadin duniya suna amfani da shi wajen karfafa kasuwancin su, to amma mai karatu zai bukaci ya san ya ake amfani da shi wajen habbaka kasuwan kuma ma ya ake bude shi.
Duka wadannan abubuwan inshallahu zamu yi dubi a kansu tare da bayani yadda zaka/ki gane.
Amma bari mu fara da yadda ake bude facebook page da farko
Yadda ake Bude Facebook page
1. Da farko dai zaka/ki yi bude account na facebook idan bakada da shi
2. Na biyu Kuma sai kayi login din account dinka
Author Profile
- IBRAHIM BUHARI Shahararren marubuci ne game da sana'oi, Digital Skills da sauransu shine kuma shugaban kamfanin HS Global Wato Shugaba a Wannan Website ta Hausawa Site
Latest entries
Kiwon LafiyaJanuary 10, 2026Maganin Yara: Yadda Ake Gane Abin da Ke Damun Yara
GirkiJanuary 8, 2026Yadda Ake Haɗa Man Gyada
Kiwon LafiyaJanuary 7, 2026MAGANIN BASIR DA ABUBUWAN DA SUKA SHAFI CUTAR
KasuwanciOctober 23, 2025Lambar TIN a Nigeria: Ma’ana, Amfani da Yadda Ake Mallakar ta





