Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
samun kudi online babau wanda zai ce baya son shi amma ga wasu daga cikin tatattun hanyoyin da muka zo muku da su a yau… Read More »Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
samun kudi online babau wanda zai ce baya son shi amma ga wasu daga cikin tatattun hanyoyin da muka zo muku da su a yau… Read More »Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
AIR FRESHENER: sinadaran da ake Hada air freshener da kayan hadinta Assalamu Alaikum barka da zuwa shafin Hausawa Site wato website ko mujallar yanar… Read More »AIR FRESHENER: sinadaran da ake Hada air freshener da kayan hadinta
Yadda zaka samu kudi online ta Hanyar mai sauki Kamar dai yadda kuka sani muna kawo maku sana’oi a… Read More »Yadd zaka samu kudi online ta Hanyar mai sauki
Kayan Hadi Irish Kwai Albasa Tarugu Tattatasai ja da Kore Koren wake Sweet corn Karas Maggi da sauran Spices Yadda ake hadawa Dafarki dai ki kiasamu irish kji fere shi ki yanka shi kamar cubes hakab sa kuma bayan kin fere shi k,I soya shi sama sama da dan gishiri kadan ki ajiye shi a gefe. Daga nan kuma ki dauko kayan miyar ki kamar yadda aka lissafa a sama ki wanke su sasai ki kuma sa masu mai ba da yawa ba ki soya su kadan sai ki dauko spicess ki sa kadan a ciki tare da maggi.yadda kike son dandanon ya kasance. Bayan kin yi haka kuma sai ki dauko irish din ki wanda kika soya ,ki hadasu duka ki wuri daya ki sannan ki gauraye su duka, sannan sai ki fasa kwai ki sa shi shima akai. Daga nan sai ki dauko tray ki ki zuba su a ciki sannan ki sa a oven amma fa kada wuta tai yawa madaidaiciya ake so, da ya fara kamshi sai ki sa7uke ki yanka kamar yadda ake yankan pizza.
BAYANI AKAN YADDA AKE SAYAYYA A HAUSAWA SITE Assalamu Alaikum Sunana Ibrahim Buhari mawallafin Wannan Website wadda muka samata Suna Hausawa site Mun Kirkiro ta ne domin taimakawa Al`ummar Hausawa ta hanyar yimasu Baya nai Akan wasu sana`oi da Kuma yadda Za`su Farasu, To bama Sana`oi kadai muke Koyawa a Ciki a Akwai Fannin Kimiyya da Fasala da ma Suransu, Muna Godiya Akan yadda Al’umma suke bada Hadin kai wajen cigaban shafin dalin dubban… Read More »BAYANI AKAN YADDA AKE SAYAYYA A HAUSAWA SITE
Man Gashi: Yadda Zaka Fara Kasuwancin Hada Man Gashi ko man kitso Assalamu Alaikum Jama’a a yau ma muna tare da wani sabon kasuwancin inda zamu koya yadda ake hada man gashi ko kuma man kitso na saidawa in dai ba’a manta ba a baya mun koya yadda ake fara kasuwancin man shafawa inda mukai bayani gamsashe a kan sana’ar.… Read More »Man Gashi: Yadda Zaka Fara Kasuwancin Hada Man Gashi ko man kitso
Yadda Ake Fara Kasuwancin Printing da Photo Copy Ko shakka babu kamar yadda kowa ya sani wannan kasuwanci ne mai amfani yanxu kusan amfani da papper… Read More »Yadda Ake Fara Kasuwancin Printing da Photo Copy