Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
samun kudi online babau wanda zai ce baya son shi amma ga wasu daga cikin tatattun hanyoyin da muka zo muku da su a yau… Read More »Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
samun kudi online babau wanda zai ce baya son shi amma ga wasu daga cikin tatattun hanyoyin da muka zo muku da su a yau… Read More »Hanyoyi 100 da ake samun kudi da su online
Yadda Fara Kasuwancin Gurguru mai madara Assalamu Alaikum, Gurguru dai kama4r yadda aka sani cewar wani nauin abinci ne na kayan kwalam wanda har alummar hausawa suna cinsa. A dalilin haka ne a yau muka ga akwai bukatar mu kawo ma mai karatu cikakken bayani akan kasuwancinsa da kama daga yadda ake hada shi har ma da saidawa. A baya dai mun koya yadda ake hada Alkaki , Yadda ake Hada Fanke , Yadda Ake Hada Cake da Sauransu Amma kafin mu shiga a bayanin kasuwancinsa yana da kyau muyi tsokaci a kan sa da nau’insa wata kala nawa ya rabu. … Read More »Yadda Ake Fara Kasuwancin Gurguru mai madara
Assalamu alaikum Jama’a a wannan post din zamu kawo maku hanyoyin da zaku bi don sa,mun sinadarai da kuma abubuwan da kuke bukata na… Read More »Yadda ake samun Sinadaran da kuma kayan hadin sabulu ko man shafawa a cikin sauki
Sabulun wanki: Yadda ake hada sabulun wanki na saidawa Kamar yadda aka sani a wannan website din ta hausawasite.com.ng muna koya sana’oi da dama a cikin harshen hausa domin taimakama alumma musamman matasan hausawa su samu aikin yi shiyasa muka sa ma website din hausawasite, misali kamar akwai inda muka koya Yadda Ake fara kasuwancin saida man shafawa Verseline to a wannan post din ma inshallahu munzo da yadda ake sabulun yankasuwa wanda suke saidawa zuwa ga kostomominsu, wanda wannan zai dan banbanta kadan ga wancen post din da mukai na yadda ake hada sabulun wanki. Kuma har ila yau zamuyi bayani gamsashe akan inda zaka samu sinadaran da zaka hada sabulun ka cikin hanya mai sauki Tsokaci kadsana game da sabulun wanki Kamar yadda kowa dai ya sani ana amfani ne da shi wajen yin wanki, kuma shi na amfanin kullum ne lokacin sanyi ne koko a lokacin zafi duk ana amfani da sabulu don a wanke kaya domin ba mai bukatar kazanta,kar a manta ana tare… Read More »Sabulun wanki: Yadda ake hada sabulun wanki na saidawa
Man shafawa: Yadda ake fara kasunacin hada man shafawa a samu kudi dashi sosai Kullun kusan ana amfani da man shafawa wannan wannan ke nuna muhimmacin shi a rayuwar alumma musamman a lokacin sanyi domin kare fata daga bushewa wanada hakan ke haifar da kay kaya. Dalilin haka ne masu hada man shafawa suna samun kudi sosai saboda yawan amfani da ake da shi da kuma rashin yawan masana’antun shi mussamman a Nigeria da makwabtanta irin su niger. A dalilin haka ne mai karatu zamu yi maka bayanin kayan da ake hada man shafawa da kuma yadda zaka fara kasiuwancin ka domin samun riba da kuma kimar da yakamata ka fara in kai karamin dan kasuawa ne kafin ka kai ga babba. Amma kafin muyi bayani akan yanayin kayan ko sinadaran bari infara lissafa maka su da kuma dan takaitaccen bayanin su Kafin nan ana iya karanta yadda ake hada gurguru itama wata sana’a ce… Read More »Man shafawa: Yadda ake fara kasunacin hada man shafawa a samu kudi dashi sosai
Yadda ake hada Fanke Assalamu alaikum kamar yadda take ya gabata zamu yi magana akan yadda ake hada fanke a cikin hanya mai sauki, wanda wannan post ne da ya ya kunshi kayah hadin fanke, yadda ake hadin kayan fanken da ma sauran mun yi shi ne bayan jerin post da dama da mukai a cikin wannan website mai albarka wato hausawasite.com.ng inda muke koya abubuwa da dama tun daga sana’oi, girki dama sauransu inda ire iren na girki sun kundhi yadda ake springrolls da meat pie, irisu yadda ake fried rice, cin-cin da kuma yadda ake donouts dama sauransu in ba’a karanta su ba sai a karanta. To ba tare da bata lokaci ba shidai fanke abinci nedaga cikin abincin hausawa wanda ake hada shi da filawa a ci a gida koma ma a rika yin sa don a saidama mutane. Ko sana’ar fanke kanta ana samun kudi da ta saboda yawanci zaka/ki ga ana yawan cinsa a dalilin haka ne mai saida fanke zaku ga yana samun kudi kuma dama tana daya daga cikin sana’oi na hausa da akai ittifaki suna kawo kudi da sauri a dalilin duka kayan da ktum zai saya ba su da yawa kuma gashi abinda zai yi sai albarka. To kamar dai yadda muka saba a post din mu na baya kafin mu koya yadda ake abu sai mun lissafo skayan da ake amfani da su wanda za’a samo ko kuma a sawo a kauswa kar a manta ana tare da website din Hausawasite.com.ng ne wanda ta Al’ummar Hausa ce inda ake koyon… Read More »Fanke: yadda ake hada fanke
Yadda Ake Tura Sakon Email a cikin waya Assalamu alaikum To shidai Email kamar yadda kowa ya sani ana amfani da shi ne don a… Read More »Yadda Ake Tura Sakon Email a cikin waya