Yadda Ake Fara Kasuwancin Printing da Photo Copy

Yadda Ake Fara Kasuwancin Printing da Photo Copy

Ko shakka babu kamar yadda kowa ya sani wannan kasuwanci ne mai amfani yanxu kusan amfani da papper ya zama dole inda mafiyancin maikatu asibitoci, makaranta ko kuma ma”aikatun gwamnati duka ko ina suna amfani da fefa musamman ma wadda akai buga wani rubutu akanta. A dalilin haka ne a yau inshallahu a wannan website mai albarka wato HAUSAWA SITE zumu yi magana akan yadda mutum zai fara kasuwancin printin Wanda kamar yadda kowa yake gani ana samun kudi a harkar kamar yadda a baya in baa manta ba mun koya yadda ake fara kasuwancin hada man shafawa(verseline).

 

 

 

Waddane Abubuwa ne Manya Wanda sai da su zaka iya fara Kasuwancin Printing da Photo Copy

Kafin mutum ya fara printing akwai bukatar ya samu jari da kuma ilimin computer wanda dole sai da wadannan abubuwqan ne zaya fara kasuwancin sa dasu.

Kuma da yardar Allah zamu yi bayani akansu.

 

 

Kasuwanci

 

 

1. Iya Na’ura Mai kwakwalwa (Computer) 

Da farko dole ne ace mutum ya iya computer yasan yadda zai sarrafa ta, bayan nan kuma ya iya Rubutu a cikibnta(Typing) musamman ma a cikin microsoft KO wps office word a yimashi installing cikin computer dinsa. Wadda a cikinta ne zai

Iya rubutun abunda yakeso a cikin ta wanda zai iya Rubutun haruffa, lambobi, zane( irin table)

Sa ma rubutu kala Da sauran abunda takeyi duka zai iya yi a cikin ta. Idan ka san baka iya Typing ba Akwai

littafi da couse wanda zamu hada inshallahu ka  tuntubemu Domin karin bayani.

 

2. Jari: 

  Idan akayi maganar jari ana nufin kudin da zasu fara maka kasuwanci wanda ya danganta a yanayin halin mutum, saboda mutum zai sayi na”ura mai kwakwalwa, printer da sauransu wadanda duka kudi suke bukata.

Game da computer kala biyu ce akwai Desktop akwai laptop wadda duka mutum yana iya yi da 

Su. 

  Sauran abubuwan da mutum zai kara da su sun hada da shago in kuma yayi karfi yadaukima”akata, ya sawo scanner saboda scanning na fafofi da sauransu

Karanta:

Kasuwanci guda 10 wanda aka fi saurin samun kudi da su

Ire-Iren Sana’o’in Zamani 5 da ake yi da waya don samun kudi

Minene Bitcoin? 

Cryptocurrency da yadda ake samun kudi da shi

Google Products: Wasu daga cikin manhajojin Google da suke Taimakama yan kasuwa

Kasuwanci: Yadda ake fara kasuwanci da karamin jari

Kasuwanci: Yadda ake fara kasuwanci da karamin jari

Kammalawa

A nan ne muka zo karshen wannan post mai bayani akan yadda ake fara kasuwancin printing da photocopy.

Ga duk wanda yake da wata tambaya ko kuma wata shawara yana iya yi a commeny section da ke a kasa mungode