Tabbas idan mutum ya sa caji a wayarsa Yana so yaga yayi saurin cika musamman ma idan aka ce ma baka da da caza wadda zatasa cajin wayar yayi sauri.
Zakaga ka kagara ace ta cika saboda kayi amfani da ita.
Kamar yadda a baya mun yi rubutu akan yadda zaka sayi wayar android mai inganci .
![]() |
To a dalilin haka ne yasa muka rubuta wannan post din inda zamu nuna ma yadda wayar ka ta Android ko iPhone zata samu charji Mai sauri Kuma lafiyaye ba tare da ka lalata batiri ka ba inshallah.
Bari mu zayyana matakan da zaka bi don samun saurin caji da farko sanan mu Yi bayani akan wasu matakan yadda yake take rawarsu.
Table of Contents
Matakan da ke sa Saurin cajin waya
Bayanin matakan
1. Barin waya ba tare da tabata ba a wajen caji
Karanta
Yadda ake login din Email address ko Gmail
yadda ake connecting din xender da android.
2. Sata a yanayin tashi wato a turance( flight mode).
3. Kashe wayar Lokacin da Bata Amfani
Idan akayi magana akan kashe waya a nan ana nufin misali lokacin bacci kana iya kashe watyarka saboda battery yadan rinka hutawa wanda yana taimakama rayuwar batirin.
4. Fidda Apps Wanda akayi Minimizing
Idan kayi minimizing din wani application wanda kila naka amfani dashi to ka kulle shi yafi
Savoda zai cigaba da jan caji don ma yanzu android cersion dinda suka kai kamar 8 haka suna yima mutum warning akan cewa app kaza yan a fa jamaka caji ka kulle
To da ta maka warning din nan a sama kawai in baka amfani dashi ka kulle in kuma kana amfani ka cigaba da yi
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin