Skip to content
Home ┬╗ Ciwon Snyi: Muhimman Abubuwan da ya Kamata ka sani akan Sanyi

Ciwon Snyi: Muhimman Abubuwan da ya Kamata ka sani akan Sanyi

Ciwon da sanyi yake jawowo a jikin mutum ana kiranshi da ciwon sanyi wanda suna da yawa kuma suna haifar da mummunar illa a jikin Dan Adam, a dalilin haka ne mutane da dama ke fama da cututtuka kala daban-daban a fadin duniya wadanda suka shafi wannan fannin.

Abubuwan da Suka Shafi Sanayi

Idan mukayi la’akari da cuttutuka da ke da alaka da sanyi mafi akasarin wasu daga ciki na sanyin ne dalilin yawan amfani da abu mai sanyi ko kuma ruwa mai sanyi ko kuma dalilin rashin gumi a wajen sai cuta tayi amfani da wannan damar ta shiga a wurin.

Wanda wadannan wuraren sunfi shafar gabobin alaurar maza dana mata a mafi yawancin lokutta, saboda jinkirin ko kuma samun damar da kwayoyin cuta sukayi.

Akwai kuma fannin cikin jiki kamara abunda a shafi kashi shima sanayi yana damunsa inda idan mutum yana yawan mua’amala da ruwan sanayi yake iya jawo masa wasu na’ikan cututtukan ko kuma ya tayar masa da wadanda yake da su.

Sai kuma akwa fannin cikin wato abunda yake