Skip to content
Home ┬╗ YADDA AKE HADA ROBB

YADDA AKE HADA ROBB

Robb abu ne wanda mutane da yawa suke yawan amfani da shi a yau kuma inshallahu zamu nayani akan yadda ake robb dakuma kayan hadin da ake bukata.

Kayan Hadin Da Ake Buakata na Robb

  1. Candle wax
  2. Paraffin oil
  3. Petroleum jelly
  4. Atric acid
  5. Compor
  6. Menthol

Yadda ake Hadin

Da farko dan aka aza tukunya akana wuta sai a saka candle wax idan ya narke sai a zuba petrollium jelly idan ya narke sai a zuba paraffin oil sai a zuba atric acid idan ya narke sai a sauke tukunya kasa idan yadan huce sai a zuba compor da menthol a motsa sosai sai a zuba a containers.