Assalamu alaikum to kamar yadda aka saba samun post masu amfanarwa irin na ilimantarwa dama sauransu a wannan website din mai albarka to a yau zamu yi magana ne akan yadda download din videos na youtube a format masu kyau akan karancin yawan mb wato videos din ga kyau amma ba nawyi sosai kamar wasu apps din.
karanata: yadda ake hada tsire
To a gaskiya kusan wannan application din wato Tubmate shine yafi sauki dakuma dadin download na youtube videos a android wanada da ka danna download zaiyi downloada inshallah.
Danna download din 6mb ne.
Da ya gama sai kai install din shi dama ka shiga zaka ga youtube dama sauran website na videos sai ka danna video wadda zaka yi downloading sai ka danna link din download shikenan.
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin