Skip to content
Home » Muhimman Formate da dan Koyon Computer ya kamata ya sani

Muhimman Formate da dan Koyon Computer ya kamata ya sani

Ana yawan yimani magana akan computer da abubuwan da suka shafe ta shi yasa a yau nazo da wani abu wanda zai amfane mu wanda shine formate na file a cikin computer.

A cikin computer comai tana daukar shi a matsayin file shin waka ne video koko rubutu ne. shiyasa yana kyau ka san idan kaga karshen suna wani file a computer ka san wane irn formate din file ne.

Kafin nan bari in dan yimaka wata matashiya haka akan kananun abubuwan computer yadda zaka fahimta cikin sauki inshallahu.

Ya Tsarin Computer Take aJe Abubuwa

Itama computer ka dauketa kamar wani abuce wadda yake ma’adana kamar loka amma wadda take da kwakwalwa kaga a cikin loka akwai folder wadda take rike da papper to ko a computer haka ake cewa folder inda take tattara maka files ko abubuwa da yawa kuma kowace da sunanta ita folder.

koyon computer ga yan koyo

Sai kuma fannin ajiya na kasa da haka shine file wanda wannan shine abunda zata buda maka na karshe shin video ce. audio ce koko wani rubutu ne kake son ka aje to shi kuma zaka aje shi cikin wanda mukayi bayani sama folder.

To yanzu wanda muke magana a kansa shine file din.

Karanta:

Yadda ake koyon Computer da kuma Bayani akan Ilimin Computer

Abubuwa 5 da suke sa dan koyon computer ya kware

File da Formate dinsa

To kamar yadda nayi maka bayani akwai formate ko kuma in ce na’ika kala daban daban na file wanda idan video ne zaka ganshi in kuma rubutu na’ui kaza ne shima zaka gani da sauransu to gasu zan lissafa wasu da aka fi amfani da su

  • .jpg, phg – formnate na hoto
  • .wav, mp3 – magan ta audio
  • ..Doc, pdf, ptf – na rubutun littafi
  • .db – na database rumbin aje bayanai

Karanta:

Samun Kudi da Computer: Abubuwan da ya kamata ka iya na fannin computer domin dogaro da kai

Manhajar software da ya kamata ka zaba domin Kasuwanci