You are currently viewing YADDA AKE HADA IZAL NA WANKIN KEWAYE

YADDA AKE HADA IZAL NA WANKIN KEWAYE

Hada Izal bashida wahala sanin chemicals din ne da iawa sai kuma tanadarsu, kamar dai adda aka sani ana amfani da izal wajen wanke kewae ko tsaftace kewae, a cikin wannan post din na au zamui baani akan adda zaka hada naka a gida ko ka hada domin saidawa.

Kayan hadin Izal

  • Concentrated Izal
  • Phenol
  • Lysol
  • Fine oil                                          kadan
  • Sulphuric Acid
  • Whitener

A wannan hadin zamui kamar na babbabn bokitin penti dukansu za’a samesu 1 liter ne adda kuma za’a hada sinadaran gashi kamar haka.

Karanata:

Yadda ake Verseline

Yadda ake Air freshner

Hadin Sinadaran

Duka sinadaran da na ambata a sama ana bukatar a zauba su a ciki kowane liter daya.

Za’a fara sa concetrated Izal a zuba a cikin bokitin sai a kawo pheneol shima a sa sai a kawo lysol a sa fine oil a sana shi ciki danA Kadan a motse su daga nan sai a samo rubobi irin na izal din a zuba a cikin robar da ake zubawa.

Ga ma son chemcals ko snadaran hada Izala dn yana ya Tuntubar mu ta wadanan lambobn kamar haka zani aje a whatsapp:

+2349037157675

fasahaltd@gmal.com 

 

 

This Post Has One Comment

Comments are closed.