A duniyar yanzu cryptocurrency yana daya daga cikin abubuwan da duniya take alfahari da su wanda ake amfani da su a matsayin kudi ko kuma a matsayin abunda idan aka saida shi za’a samu kudi da shi dalilin tsadarsa ko saukinsa.
Kamar yadda a baya munyi magana akan wasau daga cikin kala kalar kasuwancin da aka fi saurin samun kudi to shima wannan aharka ta cryptocurency ana samun kudi da ida.
A wannan post din inshallahu zamuyi bayani akan minene cryptocurrency irere irensa da kuma yadda ake samun kudi da cryptocurrency.
Table of Contents
Minene Cryptocurrency?
Cryptocurrency yana nyfin wasu kudi ne wanda ake amfani da su a cikin computer wanda wanda za’a saye da saidawa da su a cikin hanya mai sauki.
Su irin wadannan kudaden suna kama ne da kamar kudaden mutanen da suka gabata irinsu zinari da azurfa wanda mutum yana iya saye kuma yana iya saidawa da su kuma har ila yau su kansu kudaden suna hawa suna sauka wato ana iya sayensu ta wasu kudaden kuma ana iya saida su.
Tarihin Cryptocurrency
Tarihin crptocurrency ya samo asali ne daga na Bitcoin Wanda aka gano shi ko Kuma aka kirkira shi a 2008 ya fara amfani wajen mutane a 2009 daga wani Wanda baa San kowanene ba Wanda Ake cema santoshi nakamoto.
Tun bayan lokacin har zuwa yanzu mutane na amfani da kudade na crypto currency wajen saye da sayarwa.
Inda wasu Kuma suna taskace shi a matsayin kaddara wadda duk lokacin da suke da bukatar kudi ko Kuma suka ga ya tashi to sai su saida su yadda zasu samu riba
Kala nawane crptocurrency?
Su wadannan kalar kudaden na crypto currency muna da su kala kala, inda zanso in lissafo ma Mai karatu wasu daga cikin sannanu daga cikinsu
1. Bitcoin
2. Etheriun
3. Dai
4. Tron
5. Dai
Author Profile
Latest entries
- UncategorizedAugust 16, 2024YADDA AKE HADA WEBSITE A KYAUTA DON BUNKASA KASUWANCI
- KasuwanciAugust 16, 2024Kasuwancin Saida Gidaje da yadda ake Samun Kudi da shi
- KasuwanciAugust 16, 2024kamfanin Biredi da yadda ake kasuwancinsa
- KasuwanciAugust 16, 2024Bayani akan Bude Kamfani domin dogaro da kai