A wannan post din zamu rika kawo maku wasu m muhimman hanyoyin samun kudi nan take wanda muke sonmu taimakawa masu zitartar wannan shafin namu na hausawasite.com.ng.
Wannan damarmakin na kowa ne musamman masu neman na kati da dan abunda suke son su rika kashewa muka ga ya dace muyi hakan domin kyautata tama masu ziyartar mu.
Table of Contents
Shin da wadanne abubuwa zanyi amani?
Duka hanyoyin da zamu rika postawa zamu rika posta wanda mai amani da waya ko kuma computer, musamman ma dai ita wayar wanda kuma da sabo ya zo inshallahu zaka ga mun dora.
Yadda zaka rika samu ya danganta ta hanyar kudi ne ko kuma ta hanyar katin waya, duka ya danganta ga yadda kamfanin ya bada garabasar.
Abunda da muke so dai shine ziyartar shain akai- akai domin samun cikakkun damarmakin da muke dorawa.
Ga kuma wasu daga ciki wanda kamanoni suke badaw a yanzu haka a wannan watan.
Karanta : Samun kudi Cikaken Bayani Akanshi
Garabasar Yanzu
Share It App
Kamfanin application din nan mai na share it yana bada garabasar kati ga duk wanda yayi download din application dinsu kuma yaje wajen points zasu bashi kyautar kati na 170 abunda yayi sama ya danganta da yadda rabonka ya ranshe in dubu ce kana iya saa baiyi komai ba ba.
Sannan kuma bayan haka suka ce suna kara zasu rika karama hamsin ga kuma yadda abun yake.
Yadda tsarin yake
Farko zaka shiga a link Gashi Kamar haka
Bayan nan zai kaika shafinda zakayi download din application dinsu na android sai kayi download dinshi nan take a cikin wayar ka kuma kayi installing.
Da kayi download zai kaika zuwa wani akwati dorowwa sai dannan ka shiga acikin shi zakaga daga sama akwi irin akwaitin wanda aka sa masa open sai ka danna shi daman sun sa maka point sai kai ta dannawa da ponits sun kare sai ka je withdraw kasa number dinka ka cire .
Kana iya cirew sau biyu yau ka cire gobe ka cire kullun dai sau daya ake cirea a cikin application din dai.
Karana :
Man shafawa: Yadda ake fara kasunacin hada man shafawa a samu kudi dashi sosai
A cigaba da kasancewa damu inshallahio zamu cigaba da karo maku masu uawa a cikin shi
Author Profile

- IBRAHIM BUHARI Shahararren marubuci ne game da sana'oi, Digital Skills da sauransu shine kuma shugaban kamfanin HS Global Wato Shugaba a Wannan Website ta Hausawa Site
Latest entries
KasuwanciAugust 23, 2025YADDA AKE HADA LIQUID SOAP – DA FARA KASUWANCIN SA
KasuwanciJuly 31, 2025KASUWANCIN AIR FRESHNER: YADDA AKE HADA AIR FRESHNER
KasuwanciJuly 28, 2025SANA’AR INVITATION: YADDA AKE FARA SANA’AR DESIGN NA INVITATION
KasuwanciJuly 28, 2025SABBIN DABARUN KASUWANCI: Yadda Matasa Zasu Fara Sana’a da KUDI (₦10,000–₦50,000)