Skip to content
Home ┬╗ Yadda wani jirgin sama ya bace sai bayan shekara 37 ya dawo

Yadda wani jirgin sama ya bace sai bayan shekara 37 ya dawo

 

 

Shi Allah daban ne yana nuna ikon shi a koda yaushe wanda babu wani abu da daya gagare shi ya nuna ma yan Adam aya a dalilin Haka ne mukace a wannan Alhamin bari mu kawo ma masu ziyarar wannan shafi wannan labari don su wa’azantu.

 

American Flight 914

A shirin labaran mamaki na wannan mako  a wannan website ta www.hausawasite.com.ng  munyi dubi ne akan wani abun ikon Allah wanda ya auku a shekararar 1992 wnda jirgin sama ne ya dauki sawon shekara 37 a sama da mutane babu wanda ya kara shekaru, man jirgin kuma bai kare ba.

 

Ya Al’amarin ya kasance a farko?

Da farko dai  wannan jirgi na American flight 914 yadaga ne da mutane 51 da kuma masu tuki 4 daga garin New York  a 2 ga watan july 1955 inda ya tashi domin ya sauka zuwa wani gari da ake cema florida a kasar america.

 

Tashin sa ke da wuya ba’a jima ba sai kawai aka ji shiru an ban magana da masu tuka jirgin, kafar sadarwa ta yanke.

To ma’akatan aiport sukayi ta kokarin su gano ina jirgin yake amma fa shiru ba wani alamar duruyarsa a sararin samani.

Da binciken masana yakai yayi nisa kawai sai suka yanke cewar gaskiya wannan jirgi ya fada a cikin ruwa ya halaka da mutanenda ke sama.

Daga nan ne fa kamfanin airline ya yanke shawarar ba iyalan fasinjojin jirgin hakuri da suyi hakuri kawai sun rasa yan’uwansu.

 

karanta:  Yadda yaro dan Shekara shidda ya tuka jirgin Aibus A380

 

Yadda jirgin saman ya dawo

A shekarar 1992, 21 ga watan may a wani filin jirgin sama na caracas a kasar venizuala ma’aikatan kula da hada- hadar jiragen sama suna cikin aiki kwatsam sai suka ji alamar jirgi.

 Sai sukayi mamaki gashi jirgin ba a tsarin sadatwa ta rader yake ba suna hangen ga jirgi amma bawani alamar yadda zasu yi magana da shi.

Daya daga cikin ma’aikatan De la Courte cikin ikon Allah sai ya samu nasarar magana da matukin jirgin kawai sai suka fara magana da matukin yana cemasa

“Mune jirgin American flight 914 mun taho daga New York ne zamu sauka a florida 9:55am na 2 ga watan july na shekarar 1955.”

Sai mamaki ya daukesu kawai sai suka fara tambayar shi ya lafiyarsu don su sun san ba watan bane ba a shekarar ba 

ya amsa ba matsala to daga nan aka tura masu kula da jirgi suzo wajen su suka ga jirgi kirar da bana yanzu ba abun ya basu mamaki.

 

A kasance da Shirin Labaran Mamaki a Duk Alhamin a wannan website www.hausawasite.com.ng

 

Bayan haka ne sai aka ji matukin yana magana a controler ta aiport din yana cewa kar ku zo kawai sai ya dauki hanya kafin su iso ya tashi ya bara caracas ya dauki hanyar shi na miami inda zai sauka sai ya sauka a cen.

 

karanta: 

yadda ake hada man shafawa verselene

Bayani game da tallar facebook da yake ma yan kasuwa

         Google Products: wasu daga manhajojin Google dasu ke taimakama yan kasuwa

yadda zaka samu kyautar data 300mb a kullun