Skip to content
Home ┬╗ Bayani game da tallar da facebook ke ma yan kasuwa da yadda zaka fara tallata hajarka

Bayani game da tallar da facebook ke ma yan kasuwa da yadda zaka fara tallata hajarka

Facebook

Bayani game da tallar da facebook ke ma yan kasuwa da yadda zaka fara tallata hajarka

Assalamu alaikum to a yau ma cikin ikon Allah gamu a sabon post kan yadda zaka tallata hajarka ta nhanyar amfani da kafar sada zumunta ta facebook wadda kowa yasan kullum biliyoyin mutane suna shiga a wannan kafar sada zumunta.

To idan dai ba’a manta a baya ba mun koya yadda ake bude facebook page na kasuwanci inda muka muka nuna dala-dala akan yadda zaka fara bude shafinka na facebook.
To da wannan shafi ne zakayi amfani domin ka yi tallar kayan ka a facebook wadda mutane dayawa zasu gaeni.

Amma kafin mu cigaba bari kaga wasu daga cikin amfanin talla a facebook kafin mu wuce.

Amfanin Talla a Facebook ga yan kasuwa

Kowane dan kasuwa yana son in ya kasa hajarsa a saya shine ya saida kayansa, to shima a nan facebook yana taimakama yan kasuwa don saida hajarsu ta hanyar.
  • Watsa tallar ga wanda yankin da mutum yakeson su gani shin yan garinsu ne, yan kasarsu koko yan karkarar su.
  • Suna watsa talla ga masu sha’awar su gani, idan ka biya su suyi maka talla zasu watsa ga wadanda suka san ko login sukai da account dinsu suna son irin wadannan abubuwan immadai duk irin groups din suke so da sauransu.
  • A yan kudi kalilan suke bada talla, shine basai ka kashe kudi dayawa ba da 700 kusan kana iya farawa ko kasa da haka iya kudinka iya shagalinka.

Yadda zaka bada Talla a facebook.

Da farko zaka shiga account dinka kayi login ya bude  sai ka tafi ka shiga shafinka to da ka shiga a sama zaka ga an sa Promote sai ka latsa shi.
Bayan ka latsa promote zai kaika nan sai ka zaba 

Ga takaitaccen bayaninsu Boost post yana watsa wani post dinda kayi a gani da yawa bayan ka danna shi sai ka tsaba yawan mutane date da sauransu ka biyasu kudi.
Promote page shikuma yana watsa shafinka a sanshi don ka samu likes da yawa.
Get More whatsapp Messages zaka samu sako dayawa daga whatsapp dinka.
.
Sai Get more website visitors zaka samu masu ziyarar website dinka.

Karanta: