Table of Contents
Yadda zaka samu 300MB kyauta a layinka na 9mobile kowace Rana.
Assalamu Alaikum, Gamu yau ma da wani sabo na 300MB 9mobile kamar dai yadda muka yi bayani ga post dinmu na baya mun kawo yadda zaka samu 100MB Kyauta kullun ta wani dam makulli wanda ake cema 24clan V2ray VPN.
karanta : Yadda zaka samu 100MB kullun a stark VPN
Inda in ka safke shi a wayarka zakayi connecting ka samu wannan dama.
To a yau ma inshallahu zamu kawo maku wani sabo gamasu amfani da layin 9mobile wanda aka fi sani da Etisalat.
Ga yadda zakabi don ka samu wannan dama.
Karanta: Yadda zaka samu kudi da Abunda ka iya na Computer
Yadda ake amfani da Google Drive dan aje Hotuna da sauransu don gudun salwantarsu
Google products: Wasu daga cikin manhajojin Google Masu Amfani
Matakan da zaka bi Don samun 300MB a 9mobile.
Da farko dai idan baka safke VPN app na 24clan V2ray VPN ba a wayar ka fara yin safke shi a link na kasa.
Download Link
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.v2ray.tcodes
Bayan ka safke shi a cikin wayarka yayi lafiya lau sai kayi install.
Idan yayi Install sai ka bude ka zabi inda aka sa
9mobile 300MB daily 1
9mobile 300MB daily 2
Biyomu Duk Alhamis a Shirin Labaran Mamaki
Duba: Yadda Dn Shekara Shidda ya tuka Babban jirgin sama
Daga nan da ka zaba sai ka danna kasa connect zaka ga inshallahu yayi maka connecting.
sai ka cigaba da amfani da datar ka kana iya yin Browsing ka shiga Youtube koma chatting da sauransu kar a manta a cigaba da kasancewa da
Don samun abubuwa masu amfani kama daga Sana’i, Kimiyya da fasaha da sauransu
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin