Aslm ti yan’uwa sabon post dinmu na free browsing zai yi magana ne game da amfani da stark VPN, wanda idan nayi magana akan Stark VPN kowa ya san bawai bako bane ana dade ana amfani dashi amma a yan shekarunnan in Matakan da zaka bi don samun 100MB kyauta baka update ga mai shi sai dai kaga baya connecting.
To wannan shekara cikin yardar Allah masu starck vpn sunyi sabon update saboda na shekarar bauya 2020 da sukayi kusan barin connect yayi ko kuma sai ka sha wahala kanan yai connecting.
Table of Contents
Shin ina iya Browsing, chat ko kallon YouTube da shi?
Dama shi wani lokaci abunda ke kawo tsaiko a ce ka kunnab VPN babu service sosai.
kuma min ba’a manta ba munyi magana yadda zaka samu 300mb a layin Etisalat ta 24clan v2ray VPN anan iya dubashi
To bari mu bada matakan da zaka bi ka sauki wannan VPN a cikin wayarka ta android.
Karanta: Yadda zaka samu 100MB a 24Clan v2ray
Yadda zaka samu kudi da Abunda ka iya na Computer
Google products: Wasu daga cikin manhajojin Google Masu Amfani
Matakan da zaka bi don samun 100MB kyauta
To Bayan ka sauke shi a cikin wayarka sai ka bude shi, zaya bude kamar haka.
To zakaga daga sama akwai inda aka rubuta tweeks sai ka danna wajen.
Daka danna tweeks to zakaga options na zaba sai ka zabi MTN 100 DAILY 2021
Bayan ka zaba daga nan kuma zsai ka dannan connect zai nuna maka wata window cewa kayi allo na VPN sai ka danna ok shikenan
Duba: Yadda Wani jirgi ya dawo bayan bacewa shekara 37
Yadda dan shekara shidda ya tuka jirgin sama
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin