Table of Contents
Free Browsing: Yadda zaka samu kyautar 100MB Kullun ta hanyar VPN don yin Browsing Chat da Sauransu
Aslm, barka da wannan lokaci da kuma ziyartar hausawasite.com.ng post din mu na yau cikin yardar Allah zai yi bayani game da samunu garabasar `100Mbda hanyar amfani da dan makulli wat VPN na 24clan V2Ray.
To kamar yadda kowa ya sani dai VPN ana amfani dashi ne domin hawa internet wanda akwai na kudi akwai na kyauta.
To shi wannan makulli na kungiyar 24clan a kyauta zakayi download kuma kayi connecting kullun zaka iya cin data da takai 100mb amma ga masu layin MTN.
To ba tare da bata lokaci ba bari mutafi ga matakan yadda zakayi saukeshi a cikin wayarka da yadda zaka saita shi.
Karanta
Yadda zaka samu 300MB kullun a 9mobile
Yadda Ake Bude Shafin Yanar Gizo (Website)
Matakan da zakabi don samun garabasar 100MB.
A kulla wannan garabasa kamar yadda na ambata a baya na masu layin MTN ne kawai a shi kadai yake a nan Nigeria.
Mataki na farko
kaje playstore kayi download dinVPN din a wannan link din da zan bayar a kasa gashi.
Download Link
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.v2ray.tcodes
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin