Skip to content
Home » Kasuwancin Saida Gidaje da yadda ake Samun Kudi da shi

Kasuwancin Saida Gidaje da yadda ake Samun Kudi da shi

Kasuwanci na harkar gidaje da filaye au ne mai kyau wadda aka dade ana yins a a duniya kuma samun kudinsa yafi yawa akan asarar sa, shin  ko ka taba tunanin zuba jari akan irin wannan kasuwancin?. A wannan karon da yardar Allah zamu yi  ayani akan yanayin yadda kasuwancin yake da yadda zaka fara naka.

kasuwancin saida gidaje

Ya Kasuwancin Gidaje ko kaddara yake?

Saye da saida kaddara abu ne wanda ya kunshi sayen fili ko gida, ko gona ko kuma duk wani na’uin au na kaddara wanda yake wuri daya domin samun riba.

Kasuewanci ne mai matukar riba kuma yana daya daga cikin Hanyoyi 5 na Juya Kudi da Suke da Riba mai Yawa kamar yadda mukayi magan a baya. shiyasa ma zakaga yawancin masu kudi suna kokarin suga suna d agida garuruwa da wurare da dama saoda ita kasa kusan kullun daraaja take karwa.

Saidaia a yanayin wannan kasuwancin zakaga kamar cewar bana talakwa bane dole sai mai kudi da yawa, a’a idan au kudin koda dillaci ne mutum yana iya farawa a nan yana samun wayewa akan yanayin yadda harkokin kasuwar ke gudana.

Irin waddannan na’oin kasuwancin sune ake cema a turance cash flow  wato wasu na’oin kasuywancin ce ne da yanayin kashe kudin ka yake karanta amma riba tana hawhawa sosai.

Karanta:

Yadda Zaka Kirkira Game da Kanka

 Wanda Yafi Kowa Kudi a Duniya da Tarihin yadda ya samu Kudin

Hanyoyi 5 na Juya Kudi da Suke da Riba mai Yawa

Kala- kalar abubuwan da ake iya musu kasuwancin kaddara

Aakwaai auuwa kala daban daban da ake masu irn wannan kasuwancin wanda saidaiu ka saida ko kuam ka ara ga kuma misalan sannannu daga cikinsu kamar haka.

  • Filaye
  • Gidaje
  • Gonakai
  • Lambuna
  • Wuraen taro
  • Wuraren shakatawa
  • Kayan rantin manya kamar su kujeru da sauransu.

Karanta: Samun kudi ta Zuba Hannun Jari

Hanyoyin da ake yinsa

Kamar yadda kowane kasuwanci akawi salo da kuma wasu hanyoyi da ake yinsa shima wannan haka yake ga kuma yadda mutane suka fi shigarsa ya danaganta ga yanayin jarin mutum da kuma yadda ya dauki abun.

Saye da saidawa

A irn wannan harkar wasu sunfi gane cewar a gama ko kuma sai an yanka filaye sannan su saya daga baya su saida a nan take ko kuma suy bashi dan lokaci yadda wajen zai kara daraja sai su saida a hakan ma yana riba musamman ma idan aka ce wurin wuri ne mai kyau.

Ginawa A sayar

Akawai kuma masu sana’ar su gina sannan su saida zasu dauki gini tun daga farko saiu su saida ko kuma sai sun kama ginnin aubuwan ne ke basu yi ba sai saka kaddarar a kasuwa su saida ta.

Gyara da saidawa

Fanni na ukku kuma shine masyu sayen lalatacce su gyara sannan su saka shi a kasuwa shima yana daya cikin na’uin kasuwancin wanda amma kuma sai mutum ya kula da mi ya saya, amma kuma bayan gyarawa suna saidawa da kudi sosai wanda wani lokacin ma suna fin masu ginawa su sayar.

Rikewa da Badawa

Akawqai kuma kason da iadan suka saya sai su bada haya zuwa ga masu bukatar haya, bayan wani lokaci idan suka ji suna da bukatar kudi suna iya su saida su canza wani wannan ma yana riba sosai kuma kaga mutum ya amshi na haya sannan kuma daga baya idan ya tashi sayarwa yana iya saidawa.

Dillanci

sai kuma akwai waddanda a harkar su basu amfani da kudinsu sai in sunga dama iyaka zasu nemo maka mai saye kaida kake son ka saida, kai kuama mai saye an nemo maka wanda zaka saidawamawa sai a asu a karshe abunda ake kira da la’ada.

Shi wannan na karshen kusan kudan mutum ko aya da ko sisi yana iya fara shi amma yafi dadi mutium ya rika aje kudi da damar sayen wane wuri mai daraja da sauki ya zo mutum ya sayesa.

Karanta: 

Gyaran Waaya: Yadda ake Fara Sana’ar Gyaran Waya

Yadda zaka fara Sana’ar Saida Data