Kur-kur yana daya daga cikin kayan kamshin da ake yawan amfani da su wanda yake kama da citta, abu ne wanda aka dade a fadin duniya ana amfani da shi sosai saboda yanayin yadda yake inganta lafiya a fannin girki kuma yasa shi yayi kamshi da kyau sosai.
Amfanin Kur-Kur
Kur-kur dai yana da matukar amfani kamar yadda masana sukayi bincike kuma ga wasu daga cikin muhimman amfaninsa ga lafiyar jikin mutuma da yake yi kamar haka.
- Yana taiamakawa wajen magance cancer
- yana taiamakawa wajen rage ciwon suga
- yana taimakawa tare da inganta fatar jikin mutum
- yana rage ko kawar da yawan damuwa a jikin mutum
- yana magance ko kawar da ciwon zuciya a jiki
Karanta:
Author Profile

Latest entries
GirkiNovember 25, 2023YADDA AKE MOIMOI (ALALA) DA MIYAR KODA
UncategorizedNovember 24, 2023Yadda ake sarrafa kifi
UncategorizedNovember 15, 2023Ciwon Snyi: Muhimman Abubuwan da ya Kamata ka sani akan Sanyi
UncategorizedNovember 12, 2023Yadda ake miyar yalo