Skip to content
Home » Samun kudi Nan Take Bonanza ga kowa da kowa

Samun kudi Nan Take Bonanza ga kowa da kowa

A wannan post din zamu rika kawo maku wasu m muhimman hanyoyin samun kudi nan take wanda muke sonmu taimakawa masu zitartar wannan shafin namu na hausawasite.com.ng.

Wannan damarmakin na kowa ne musamman masu neman na kati da dan abunda suke son su rika kashewa muka ga ya dace muyi hakan domin kyautata tama masu ziyartar mu.

Samun kudi nan take

Shin da wadanne abubuwa zanyi amani?

Duka hanyoyin da zamu rika postawa zamu rika posta wanda mai amani da waya ko kuma computer, musamman ma dai ita wayar wanda kuma da sabo ya zo inshallahu zaka ga mun dora.

Yadda zaka rika samu ya danganta ta hanyar kudi ne ko kuma ta hanyar katin waya, duka ya danganta ga yadda kamfanin ya bada garabasar.

Abunda da muke so dai shine ziyartar shain akai- akai domin samun cikakkun damarmakin da muke dorawa.

Ga kuma wasu daga ciki wanda kamanoni suke badaw a yanzu haka a wannan watan.

Karanta : Samun kudi Cikaken Bayani Akanshi

Garabasar Yanzu

Share It App

Kamfanin application din nan mai na share it yana bada garabasar kati ga duk wanda yayi download din application dinsu kuma yaje wajen points zasu bashi kyautar kati na 170 abunda yayi sama ya danganta da yadda rabonka ya ranshe in dubu ce kana iya saa baiyi komai ba ba.

Sannan kuma bayan haka suka ce suna kara zasu rika karama hamsin ga kuma yadda abun yake.

Yadda tsarin yake

Farko zaka shiga a link Gashi Kamar haka

http://web.sl-activity.com/lite-incentive/invite-result.html?inviteCode=128519&avatar=&nickname=user16868568308

Bayan nan zai kaika shafinda zakayi download din application dinsu na android sai kayi download dinshi nan take a cikin wayar ka kuma kayi installing.

mataki na farko ka shiga cikin akwatin

Da kayi download zai kaika zuwa wani akwati dorowwa sai dannan ka shiga acikin shi zakaga daga sama akwi irin akwaitin wanda aka sa masa open sai ka danna shi daman sun sa maka point sai kai ta dannawa  da ponits sun kare sai ka je withdraw kasa number dinka ka cire .

Sai ka danna open a kan akwatin

Kana iya cirew sau biyu yau ka cire gobe ka cire kullun dai sau daya ake cirea a cikin application din dai.

Karana :

Man shafawa: Yadda ake fara kasunacin hada man shafawa a samu kudi dashi sosai

A cigaba da kasancewa damu inshallahio zamu cigaba da karo maku masu uawa a cikin shi