You are currently viewing Data Card: Yadda Ake Fara Kasuwancin Data Card

Data Card: Yadda Ake Fara Kasuwancin Data Card

Sanadiyar Cigaban da aka samu ta fannin data wata ake sama waya aka kirkiro abunda ake cema Data Card wanda shima kamar dai yadda kake kake sa kati a wayarka kaga ya shiga haka shima yake zaka sa kaga data ta shiga. A cikin wannan makallar zamu yi bayani akanshi da kuma yadda ake fara sana’arsa.

Minene Data Card?

Data Card dai wani carti ne da zaka iya saye abaka shi ga hannu kamar na recharge card wanda ake sa katin waya to shi lambobin idan ka sa su data ce za’a baka ba kati ba kuma kana iya amfani da shi lafiya lau kamar yadda kake amfani da datar saye ko kuma ta turawa.

Karanta:

Yadda zaka fara Sana’ar Saida Data

Inda Ake Samunshi

kafin ka fara saida Data Card idan son samu ne ace kasan yadda ake saida data kuma kana da customomi saboda abu ne wanda idan ka saye shi idan a sati ko kuma a wata zai yi expire ma’ana ya lalace idan har baka yi amfani da shi ba to fa lalacewa din zaiyi.

Kaga hakan ya zawo asara a kasuwancin shiyasa ya zamana ace kana da kostomomin da suka saba sayen data ko kuma suna sayen data a wurinaka.

Ana samun shi ne bayan anyi resgister da wallet dinda ake saida data ne z’a iya saida maka bayan kayi registration.

Ga Wanda yake son ya fara yana iya yin Tuntubarmu a

Phone No: +2349037157675

Email: fasahaltd@gmail.com

Muhimman Abubuwan Kula

Abubuwan da ya kamata ka sani kuma ka kula da su sune ka sani kamar kati yake fa shima kuma ma saurin lalacewar shi kamar yanayin data ne ga kuma muhimman abubuwan kamar haka.

  • Ka tabbatar inka saida mutum bai sa shi ba a wayarsa
  • Ka tabbatar kafin yayi expire ka saida shi.
  • Ka tabbatar kayi printing din abunka yadda ana ganin lambobin sosai

Karanta:

Yadda Ake cike Application na Aiki a online da kanka

Kasuwar Canji: Bayani akan Sana’ar Canjin Kudi

Yadda ake Gano Waya Bayan ta Bace ko an Sace ta