Idan ya kasance anyi ma mutum sihiri ko wani asiri to a addini ba’a so ya ya yi amfani da sihiri yace ya karya shi sai dai yabi hanyoyin dasuka halatta ta hanyar sha ko yin amfani da wasu magungunan da basu saba ma shari’a ba.
Wannan maganin ko hadin da zan yi magan akansa ko kana dda lafiya ana so karika yinsa, yana magance masalar kammun baka ko wani sihiri da aka kasance anyi ma mutum a cikin rayuwarsa.
Za’a samu wadannan abubuwa kamar haka.
- Ganyen Magarya
- Tazargaje
Za’a samu ganyen magarya wanda aka daka da tazargaje a rika yin wanka da su, to idan akwai wani sihiri ko asiri da ya kasance anyi masa zaya riga jin kaikayi a jikinsa bayan ya gama wankan su. Shiyasa ko mutum lafiyarsa lau ana so ya rika yi lokaci bayan lokaci.
Karanta:
Amafanin Kur-Kur a JIkin Mutum
Abubuwan da ke Gyara Fata tayi Laushi da Sheki
Nau’in Kamfani 5 da Zaka Iya Fara su a Natsayin Karamin Dan Kasuwa
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin