A yau inshallahu zamu yi Magana ne akan yadda ake hada ice cream ta hanyar steps masu sauki
Wanda idan aka bi steps din inshallahu zaa dace, wato a hada mai dadi wanda harma saida shi ana iya yi ga kowa da kowa.
To kamar yadda muka saba daai da farko zamu lissafa kayan hadin wato kayan da sawa a kasuwa don hadawa.Ga su kamar haka:
kayan hada ice cream
Kwai kuda hudu(4)
Vanilla flavour
King sugar cup daya(1)
Madara yadda zata isa
Duba wannan : Yadda ake cake cikin steps masu sauki
Yadda uwar gida zatai fried rice
Abubuwa 12 dake mace tazama tauraruwar girki
yadda ake hada tsire
Duba wannan : Yadda ake cake cikin steps masu sauki
Yadda uwar gida zatai fried rice
Abubuwa 12 dake mace tazama tauraruwar girki
yadda ake hada tsire
Matakan da ake hada shi ice cream din
To da farko dai zaa cire farin da ke cikin kwai, sai a buga shi ko kuma in ce a motsa shi har sai yayi
Kumfa wato har ya zama fari, babu ruwa a cikin sai a zuba sauran kayan a hada su sai asa a cikin fridge yayi sanyi yadda ake so shikenan sai a zuba a sha.
Shikenan an gama wanda ked a tambaya yayi a comment section.
Author Profile

Latest entries
Kimiyya da FasahaSeptember 22, 2023Wuraren da Zaka Samu Kayan Kere-Keren da Kake Bukata
Wayar HannuJuly 17, 2023Yadda Ake Amfani da WPS Software
Wayar HannuJuly 4, 2023Yadda Zaka Zama Dillalin Yanar Gizo
Wayar HannuJuly 3, 2023Yadda Ake Samun Aiki Online ta Hanyar Linkedin