Skip to content
Home » Yadda ake free Browsing | sabon salo yadda zaka you browsing free Mai Inganci

Yadda ake free Browsing | sabon salo yadda zaka you browsing free Mai Inganci

         Free Browsing yanxu ya zama kusan ruwan dare Kuma yadda zaka Yi browsing a kyauta zamu you magana a wannan post din inshallah tare da nuna maka matakai da zaka bi wato domin saita application sabo na yin free Browsing a wayar Android din ka

Yadda ake free Browsing | sabon salo yadda zaka you browsing free

Yadda ake free Browsing sabon salo

   To da farko kafin mu fari nuna yadda ake browsing din free bari mu Dan to tsokaci game da haka. 

         Shidai wannan free Browsing din dai ana yin sa nee da laying ways na MTN bayan kayi download din application din 24clanVPN inda zaka samu kusan 50MB don yin chat har da browsing ma 


Karanta            COMMON HAUSA WORDS WITH EXAMPLES

            yadda ake hada tsire

            yadda ake samosa
             Download Ruwanbagaja pdf
             yadda ake hada yam-ball

             yadda ake connecting din xender da android.
             yadda ake hada yamball
             yadda ake fried rice 
             yadda ake spring rolls da meat pie   
             yadda ake yin pizza        
           yadda ake hada samosa
 


 

Sabon da aka samu kwanannan a 2021

 24clan V2ray A yanxu shine sabo wanda a kwanann nan cikin wannan shekararar suka sanar dashi kana iya zuwa direct ka karanta post din 
 1. 100MB ga masu MTN

  Ga masu amfani da layin MTN a wayarsu kawai ga link na post din da mukai a kan shi ka bi ahankali ka karanta shi

  https://www.hausawasite.com.ng/2021/03/yadda-zaka-samu-kyautar-100mb-kullun-ta.html

  300Mb Etisalat

  Suma ga masu amfani da layin etisalat a wata akwai wanda zasu na 300mb a kullun shima ga link din zan bayar a kasa

  https://www.hausawasite.com.ng/2021/03/yadda-zaka-samu-300mb-kyauta-layinka-na.html


        Matakan Da Zaka Bi Don yin Free Browsing Ta hanyar 24clan VPN

1. Ka ziyarci shafi ko website din 24clan daga nan da ka shiga website din zakaga haka.
Yadda ake connect din VPN din 24clan
2. Sai ka Danna download din VPN din wato 24clan green


3. To bayan ka you download din VPN din 24clan green sai ka bude shi ko Kuma kayi install din shi a cikin wayar Android din ka


4. sai ka bude shi ka zaba a wajen server ko tweaks inda aka sa none ka maida shi amatsayin  Mtn 0.k kamar yadda photon kasa ya nuna.


Kyautar data ta hanyar free Browsing cheat
5. Bayan za zaba sai ka Danna tsakiya wajen connect sai kaga ya nuna ma a Android din ka in ya nuna haka kasa ok


 6. Daga nan zakaga Yana ta connecting sai ka Dan dakata har ya game

 7. A karshe zakaga yayi connect lafiya law sai kayi minimize ka cigaba da browsing a cikin wayar ka.

A KARSHE

24clan VPN daya daga cikin kala kalar free browsing cheat wanda zaka iya yi da layin mtn din ka idan kayi downloading din shi daga website din 24clan to wanda yake da wani bukatar karin bayani yana iya yi a wajen comment wato comment section na wannan website din Hausawasite.com.ng