You are currently viewing CIWON ANTA: yadda ake gane alamunshi dakuma maganin shi

CIWON ANTA: yadda ake gane alamunshi dakuma maganin shi

Tabbas ciwon anta ciwo ne Wanda Ke kama Dan adam, kuma wannan ciwo yanada hadarin gaske domin Yakamata dukkaninmu musan alamominshi dakuma maganinshi.

Toh dafarko dai zamu fara sanin alamunshi guda hudu, wadannan alamu sune;

 

Alamomin ciwon Anta

1) ciwon kai mai tsanani

2) ciwon ciki mai tsanani

3) yawan tashin zuciya

4) canzawar idanu zuwa yalo

1. Ciwon kai mai tsanani

Idan ciwon anta ya kama mutun zairika yin ciwon kai mai tsanani da maleriya da taifot akai-akai

2. Ciwon ciki mai tsanani

Hakanan zakaji jikinka nama ciwo Wanda kan kawo rashin karfin jiki tare da ciwon ciki mai tsananin gaske

Karanta:

CIWON ANTA: yadda ake gane alamunshi dakuma maganin shi

3. Yawan tashin zuciya

Mutun zai kasance mai yawan haraswa sannan kuma za’a rika jin tashin zuciya yayin cin wani Abu koda kuwa ruwane

4. Canzawar idanu zuwa yalo

Idan ciwon anta ya kama mutun idanunshi sukan canza daga launinsu zuwa yalo, hakama fitsari gakuma rashin dandanon baki sannan kuma bayan gidan mutun yakan canza zuwa kalar brawun.

AKULA: masu olsa dake yawan ciwon ciki da haraswa da tashin zuciya kuma gashi suna magani basujin sauki, toh tabbas suyi gaggawar duba lafiyar antarsu domin takan hadu da masu olsa sosai.

Ayanzu mun gama da alamun ciwon anta saura kuma musan yadda zamuyi maganinta, idan za’a hada maganin olsa na musulunci ana bukatar wadannan kayan;

Kayan hadawa

  • Garin habbatussauda cokali 10
  • Garin sidir cokali biyar 5
  • Garin tin cokali biyar 5
  • Garin citta cokali daya 1
  • Garin tafarnuwa cokali daya 1
  • Garin zogala cokali ukku 3
  • Garin hidal cokali biyar 5
  • Garin yansun, raihan, kusdul-hindi  cokali shidda 6

Yadda ake hadawa

Za’a samu wadannan garurrukan ahadesu wuri daya sannan a samu Zuma mai kyau Lita biyu 2 azuba acikin sai a motse sosai.

Za’a rinka shan teaspoon cokali ukku 3 sau ukku a rana, safe, rana da dare kenan.

Karanta:

Abinci guda 10 Wanda Suke Sa Lafiyar Gashi, Fata da Akaifa

Magungunan da habbatussauda keyi a jikin dan adam

Author Profile

Ibrahim Buhari
Ibrahim Buhari