Skip to content
Home » Nasara a Kasuwanci: Muhimman Abubuwan da suke Taimakawa wajen samun Nasara a Kasuwanci

Nasara a Kasuwanci: Muhimman Abubuwan da suke Taimakawa wajen samun Nasara a Kasuwanci

Kamar yadda aka sani dai kasuwanci wani abu ne mai matukar kalubale wanda yake bukatar kula, juriya da kuma ingantawa, kuma mutane da yawa suna yin kasuwanci wasu su tashi wasu kuma su fadi daman haka rayuwa take.

A cikin wannan post din inshallahu zan yi magana akan wasu muhimman abubuwa wanda suke ke taimkawa wajen habbakawa da kuma inganta kasuwancin mutum ta fusakar halaye, kula dama abubuwan da suka shafi kasuwanci.

samun nasara a kasuwanci

Minene samun nasara a kasuwanci?

Idan mukayi magana akan samun nasara ta fuskar kasuwanci ana nufin ya kasance ana samun cigaba ta fuskar zarin da kuma mutanen wato customomin da suke sayayya.

Ba wai kawai ace ka samu riba ko ka kara gaba ba a fannin kudi ba da kuma habbaka amma kuma ta fuskar mutanae wadanda suke yimaka sayayya basu jin dadi wannan matsala ce babba.

Babban dan kasuwa na kasar ingila wanda billlioniya ne babba a turai kuma shugaban virgin wanda ake cema Richard Bramson yana cewa a kamfanina na airline ina tsayawa ina tamabayar customomina da maikatana akan ina zamu gyara.

Don haka dole ne sai da kula da mutane, domin idan ana kula da mutane masu sayyayya yafi sautin kawo kudin da dan kasuwa  saboda sun fahimci suna samun yadda suk so a wajenka.

Karanta: Sana’ar Bookshop Littafai da yadda ake fara ta

Muhimman Abubuwan da ke Taimakawa

abubuwan da zan lissafa a kasa suna daga cikin muhimman abubuwan da manyan yan kasuwa suka dade suna magana akan su wanda suka taimaka masu suka kai matsayin da suka kai wanda ga su da kuma bayaninsu kamar haka:-

nasarar kasuwa

Sauki

sauki a cik,in kasuwanci yana daya daga cikin muhimmin abun da yake taimakwa sosai koma ince shine jigo saboda ko kai aka tambayae ka da kanka idan zaka sayi abu ina zaka? wajen da yakae da sauki zaka ce ko sahakka babu.

to haka a cikin kasuwanci muatane suna soin ya kasance idan suka taho a wajenka zasu sayi abu indai baka fi kowa saukin kaya ba to kar ka sake ka bari ka fi kowa tsada.

Saboda idan muatane muatane suka yimaka alamar kana da tsada tto fa shikenan zakaga yawanci basu son suzo sayya a wajen ka ko kuma ko sun zo sai sun tabbatar da basu samu wan i wuri ba wannan ya fi ma illa musamman idan aka ce kayan da kake siadawa basu da inganci.

Karanta: Muhimman Formate da dan Koyon Computer ya kamata ya sani

Kyautata kaya

Idan ya kasance ka zama dan akasuwas to kasan duk yadda zaka yi ka kyautata hajar da kake saida ma custominka saboda shi inganci yana maido masu saye sosai suga abu kayi bmasu ko kuma ka basu ba tare da hainci ko yaudara ba.

To a kullun hakan yana kara tabbatar da su su zo a wanjenka saboda sun samu natsuwa a baya kiuma amfaninda hakan ya karawa shine suna iya aiko ma wani na cen daban ya zo ya saya kaga ana bada klambar ka ko ana kwatanta ma mutane adireshin shagonka a je ayi sayayya.

Karanta: Muhimman Formate da dan Koyon Computer ya kamata ya sani

Kayautata ma Masu saye

Kyakyawar alaka da masu zuwa sayayya a wajenka abu ne mai kyau kuma hakan yana taimakawa sosai saboda babu mutumin da yake so ya zo wajernka yaga baka sakar masa fuska ba.

Don haka ka rika sakin fuska tare da girmama wanda ya zo a wajenka ya yi sayyayar kaya tare bashi abunda ya ke sokama yi kokarin maida shgi kamar abokinka hakan yana taimakawa sosai.

maganganu kamar yanlabai da girman kujerarka hakan ka ba shi girma hakan yana sa ayi saurin sabawa harma in ta kama nan take kana iya ganin ya dauki lambar ka.

Karanta: Kananun Sana’oi 10 Masu Saurin Kawo Riba Wanda ake Iya Farawa Da karamin Jari

kaucema Abubuwan zunubi

Daga cikin kasuwancin ka ka guji cima customa zalin ko haintar sa saboda hakan yana kawo matsala sosai a kasuwanci babu mai son a zalunce sa.

Don haka ka kula da cin riba domin tana wargaje lissafi a kasuwanci ta lalata shi, kuma ka kula da hakkin wanda ya aminta da kai a fannin kasuwancinka kamar abokan hudda ta yau da kullun.

Talla

Hausawa kan yi wata karin magana da suke cewa mai talla shi ke da riba to haka abun kuwa yake tun daga yadda shagonka yake a waje ka tabbat kayi rubutu ka fiddo shi kana idan ma kana da symbol kana iya hadawa da shi yadda za’a fahimci abubuwan da kake yi ko saidawa a cikin shagonka.

domin talla ko masu wucewa sun fi fahimta kuma yanayin yadda ka fiddo wurinka yanayin yadda zaka ga ana saninsa kin kasuwanci ya girma talla har a radio television da sauransu kana iya badawa.

sai kuma kafar sada zumunta ana yada haja a cikinta kana iya hada facebook page na kasuwanka kana tallata hajar ka.

Hadin Gwiwa

Hadin gwiwa na daya daga sa kasuwanci habbaka ya koma kamfani to kokarin hada kasunci da abokai yana taimakawa sosai wajen samun riba mai yawa a kasuwanci tatre da gimamashi.

Karanta :L Bayani akan Bude Kamfani domin dogaro da kai